Zazafan saƙon soyayya

Wajan da na ajiye ƙaunarki, ko ƙafafuwa ba sa iya isa wajan, ballantana asamu wacce za ta iya kaiwa zuwa wajan tayi musharaka da ke har ta goge ki. Duk nisa baci ke nake tunawa,bana gajiya da kaunarki

 

Comments